Ezra 8:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai firistoci da Lawiyawa suka ɗauki azurfa, da zinariya, da kwanoni waɗanda aka auna, zuwa Urushalima, zuwa Haikalin Allahnmu.

Ezra 8

Ezra 8:21-32