Ezra 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku riƙe su, ku yi tsaronsu, har lokacin da za ku kai su a gaban manyan firistoci, da Lawiyawa, da shugabannin gidajen kakanninku na Isra'ila a Urushalima, a shirayin Haikalin Ubangiji.”

Ezra 8

Ezra 8:23-30