Ezra 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce musu, “Ku tsarkaka ne ga Ubangiji, kayayyakin kuma tsarkaka ne, azurfa da zinariya sadaka ce ta yardar rai ga Ubangiji Allah na kakanninku.

Ezra 8

Ezra 8:24-36