Ezra 8:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muka kuwa tashi daga kogin Ahawa a ran goma sha biyu ga watan ɗaya, don mu tafi Urushalima, Allahnmu kuma yana tare da mu, ya kuwa cece mu daga hannun maƙiyanmu, da mafasa a hanya.

Ezra 8

Ezra 8:26-27-36