Ezra 8:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma yi shelar azumi a bakin rafin Ahawa don mu ƙasƙantar da kanmu a gaban Allah, mu roƙe shi ya kiyaye mu, da 'ya'yanmu, da kayanmu a hanya.

Ezra 8

Ezra 8:1-22