Ezra 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuma ma'aikatan Haikali mutum ɗari biyu da ashirin, waɗanda Dawuda da ma'aikatansa suka keɓe domin su taimaki Lawiyawa. Aka ambaci waɗannan da sunayensu.

Ezra 8

Ezra 8:16-31