Ezra 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuma kawo Hashabiya tare da Yeshaya daga 'ya'yan Merari. 'Yan'uwansa da 'ya'yansu su ashirin ne.

Ezra 8

Ezra 8:1-28