Ezra 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manya manyan sarakuna sun yi sarauta a Urushalima, waɗanda suka yi mulki a kan dukan lardin Yammacin Kogi, waɗanda aka biya su haraji, da kuɗin shiga da fita na kaya, da kuɗin fito.

Ezra 4

Ezra 4:11-24