Ezra 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ba da umarni, aka bincika, aka kuwa tarar, cewa wannan birni ya tayar wa sarakuna a dā, an yi tawaye da hargitsi cikinsa.

Ezra 4

Ezra 4:13-24