Ezra 2:69 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gwargwadon arzikinsu suka ba da darik dubu sittin da dubu ɗaya (61,000) na zinariya, da maina dubu biyar (5,000) na azurfa, da tufafin firistoci guda ɗari.

Ezra 2

Ezra 2:64-67-70