Ezra 2:68 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu shugabannin gidajen kakanninsu, sa'ad da suka isa Haikalin Ubangiji a Urushalima, sai suka bayar da kyautai da yardar rai don a sāke gina Haikalin Ubangiji a wurin da yake dā.

Ezra 2

Ezra 2:61-70