Ezra 2:70 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firistoci, da Lawiyawa, da waɗansu mutanen da suke zaune a Urushalima da kewayenta, da mawaƙa, da masu tsaron ƙofofi, da ma'aikatan Haikalin, da dukan mutanen Isra'ila suka zauna a garuruwansu.

Ezra 2

Ezra 2:63-70