Ez 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Takobi yana zare a waje, annoba da yunwa suna ciki. Wanda yake waje takobi zai kashe shi, wanda kuma yake ciki annoba da yunwa za su kashe shi.

Ez 7

Ez 7:6-20