Ez 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan akwai waɗanda suka tsere, za a same su a kan duwatsu kamar kurciyoyin kwaruruka, suna baƙin ciki dukansu, kowa yana baƙin ciki saboda laifinsa.

Ez 7

Ez 7:11-24