Ez 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sun busa ƙaho, sun gama shiri duka, amma ba wanda ya tafi yaƙi, gama fushina yana kan dukan taron jama'a.

Ez 7

Ez 7:13-22