Ez 40:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma kai ni wajen kudu, sai kuma ga wata ƙofa. Ya auna ginshiƙanta da shirayinta. Girmansu ɗaya ne, kamar na sauran.

Ez 40

Ez 40:17-33