Ez 40:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai tagogi kewaye da ƙofar, da shirayinta kamar na sauran. Tsayinta kamu hamsin ne, faɗinta kuwa kamu ashirin da biyar.

Ez 40

Ez 40:22-27