Ez 40:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fili na ciki yana da ƙofa daura da ƙofar arewa da ta gabas. Ya auna daga ƙofa zuwa ƙofa kamu ɗari.

Ez 40

Ez 40:20-27