Ez 39:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'ar ƙasar za su yi aikin binnewar, zai zama daraja a gare su a ranar da zan bayyana ɗaukakata, ni Ubangiji Allah na faɗa.

Ez 39

Ez 39:6-21