Ez 39:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙarshen wata bakwai ɗin za su keɓe waɗansu mutane domin su bi ko'ina cikin ƙasar, su binne sauran gawawwakin da suka ragu a ƙasar don su tsabtace ta.

Ez 39

Ez 39:10-19