Ez 37:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su zauna a ƙasar da kakanninsu suka zauna, wadda na ba bawana Yakubu. Su da 'ya'yansu da jikokin 'ya'yansu za su zauna a can har abada. Bawana Dawuda kuwa zai sarauce su har abada.

Ez 37

Ez 37:24-28