Ez 37:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bawana Dawuda zai sarauce su. Dukansu za su sami shugaba guda. Za su bi ka'idodina su kiyaye dokokina.

Ez 37

Ez 37:23-28