Ez 37:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ƙulla dawwamammen alkawarin salama da su. Zan sa musu albarka, in yawaita su. Zan kafa Haikalina a tsakiyarsu har abada.

Ez 37

Ez 37:18-28