Ez 36:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji Allah na ce, sai ku sani, ba saboda ku ba ne zan aikata wannan. Ku kunyata, ku gigita saboda hanyoyinku, ya mutanen Isra'ila!”’

Ez 36

Ez 36:24-33