Ez 36:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za ku tuna da mugayen hanyoyinku da ayyukanku marasa kyau. Za ku kuwa ji ƙyamar kanku saboda muguntarku da ayyukanku na banƙyama.

Ez 36

Ez 36:27-38