Ez 36:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa 'ya'yan itatuwa da amfanin gona su yalwata, don kada ku ƙara shan kunya saboda yunwa a wurin al'ummai.

Ez 36

Ez 36:26-33