Ez 36:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan tsarkake ku daga dukan ƙazantarku. Zan kuma sa hatsi ya yi yalwa, ba zan bar yunwa ta same ku ba.

Ez 36

Ez 36:27-37