Ez 36:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce, “A ranar da zan tsarkake ku daga dukan muguntarku, zan sa ku zauna cikin biranenku, ku gina rusassun wurare.

Ez 36

Ez 36:25-38