Ez 29:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ba shi ƙasar Masar saboda wahalar da ya sha, gama ni suka yi wa aiki. Ni Ubangiji Allah na faɗa.

Ez 29

Ez 29:16-21