Ez 28:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zuciyarka ta yi alfarma saboda kyanka,Ka lalatar da hikimarka ta wurin nuna darajar kanka.Na jefar da kai zuwa ƙasa,Na tone asirinka a gaban sarakuna don su kallace ka.

Ez 28

Ez 28:13-22