Ez 28:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda yawan muguntarka da rashin gaskiyarka cikin kasuwanci,Ka ƙazantar da tsarkakakkun wurarenka.Don haka na sa wuta ta fito daga cikinka, ta cinye ka,Na maishe ka toka a bisa ƙasa a kan idon dukan waɗanda suka kallace ka.

Ez 28

Ez 28:12-19