Ez 28:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wurin yawan kasuwancinka,Ka yi rikici da yawa har ka yi zunubi.Don haka na jefar da kai daga dutsen AllahKamar ƙazantaccen abu.Na hallaka ka daga tsakiyar duwatsu na wuta,Kai mala'ikan tsaro.

Ez 28

Ez 28:15-17