Ez 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Babilawa suka zo wurinta, a gadonta na nishaɗi, suka ƙazantar da ita ta wurin kwana da ita. Bayan da sun ƙazantar da ita, sai ta ji ƙyamarsu, ta rabu da su.

Ez 23

Ez 23:14-22