Ez 23:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ta gan su, sai ta yi ta kai da kawowa a cikinsu. Ta aiki jakadu a wurinsu, wato a Kaldiya.

Ez 23

Ez 23:11-17