Ez 23:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun sha ɗamara a gindinsu, da rawuna a kansu suna kaɗawa filfil. Dukansu suna kama da jarumawa. Su siffofi suna kama da mutanen Babila na ƙasar Kaldiya.

Ez 23

Ez 23:8-20