Ez 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta yi ta karuwancinta a fili, ta bayyana tsiraicinta. Sai na ji ƙyamarta, na rabu da ita kamar yadda na rabu da 'yar'uwarta.

Ez 23

Ez 23:15-25