Ez 20:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma rantse musu a cikin jeji, cewa ba zan kai su ƙasar da na ba su ba, ƙasar da take cike da yalwar albarka, wato ƙasar da take mafi albarka duka,

Ez 20

Ez 20:6-22