Ez 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma saboda sunana ban yi wannan ba, domin kada a saɓi sunana a cikin sauran al'umma waɗanda a kan idonsu na fisshe su.

Ez 20

Ez 20:12-18