Ez 20:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin sun ƙi su bi ka'idodina da dokokina. Suka ɓata ranar Asabar ɗina, gama zuciyarsu ta fi so ta bauta wa gumaka.

Ez 20

Ez 20:15-18