Ez 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaukakar Ubangiji ta tashi daga kan kerubobin zuwa ƙofar Haikalin. Girgije kuwa ya cika Haikalin, hasken zatin Ubangiji ya cika farfajiyar.

Ez 10

Ez 10:1-7