Ez 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka ji amon fikafikan kerubobin a filin da yake can waje, kamar muryar Allah Maɗaukaki sa'ad da yake magana.

Ez 10

Ez 10:1-15