Ez 10:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kerubobin kuwa suna tsaye a gefen kudu na Haikalin a sa'ad da mutumin ya shiga, girgije kuma ya cika farfajiyar da take can ciki.

Ez 10

Ez 10:1-6