Ez 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kerubobin suka tafi, ƙafafun kuma sukan tafi tare da su. Sa'ad da suka ɗaga fikafikansu don su tashi daga ƙasa zuwa sama, ƙafafun kuma ba su barinsu.

Ez 10

Ez 10:9-22