Ez 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka tsaya cik, sai ƙafafun su ma su tsaya cik, sa'ad da suka tashi sama, sai su kuma su tashi tare da su, gama ruhun talikan yana cikinsu.

Ez 10

Ez 10:8-22