Ez 10:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kerubobin kuwa suka tashi sama. Waɗannan su ne talikai huɗu waɗanda na gani a bakin kogin Kebar.

Ez 10

Ez 10:8-19