Dan 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kogin wuta yana gudu daga gabansa.Dubun dubbai suna ta yi masa hidima,Dubu goma sau dubu goma suka tsaya a gabansa,Aka kafa shari'a, aka buɗe littattafai.

Dan 7

Dan 7:1-12