Dan 7:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Na yi ta dubawa saboda manya manyan maganganun fariya da ƙahon yake hurtawa, sai na ga an kashe dabbar, an jefar da gawar cikin wuta don ta ƙone.

Dan 7

Dan 7:3-15