Dan 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ina dubawa sai na ga an ajiye gadajen sarauta,Sai wani wanda yake Tun Fil Azal ya zauna kursiyinsa.Rigarsa fara fat kamar dusar ƙanƙara,Gashin kansa kamar ulu ne tsantsa,Kursiyinsa harshen wuta ne,Ƙafafun kursiyin masu kamar karusa, wuta ne.

Dan 7

Dan 7:1-12