Dan 6:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina umartar mutanen da suke cikin mulkina su yi rawar jiki, su ji tsoron Allah na Daniyel,Gama shi Allah ne mai rai, Madawwami,Sarautarsa ba ta tuɓuwa,Mulkinsa kuma madawwami ne.

Dan 6

Dan 6:19-28