Dan 6:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yakan yi ceto, yakan kuma kuɓutar,Yana aikata alamu da mu'ujizai a sama da duniya.Shi ne wanda ya ceci Daniyel daga bakin zakoki.”

Dan 6

Dan 6:26-28